Headlines

Ban taɓa cewa zan tsaya takarar shugaban ƙasa a 2027 ba – Datti Baba-Ahmed

Ban taɓa cewa zan tsaya takarar shugaban ƙasa a 2027 ba – Datti Baba-Ahmed

Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar LP, Datti Baba-Ahmed, ya karyata rahotannin da ke cewa zai tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓe ...

Za a sami raguwar hauhawar farashin kaya sosai a 2026 – Tinubu

Za a sami raguwar hauhawar farashin kaya sosai a 2026 – Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi hasashen cewa za a samu ƙarancin hauhawar farashin kaya sosai a shekarar 2026 inda ya ce hauhawar za ta iya sauk ...

Yaro mai shekara biyu ya mutu bayan ya faɗa rijiya a Kano

Yaro mai shekara biyu ya mutu bayan ya faɗa rijiya a Kano

Wani yaro mai shekara biyu, Sa’idu Ahmad, ya mutu bayan ya faɗa rijiya a garin Kwankwaso da ke Ƙaramar Hukumar Madobi a jihar Kano. ...

Lakurawa sun kashe ’yan canji 2 suna tsaka da cin kasuwa a Sakkwato

Lakurawa sun kashe ’yan canji 2 suna tsaka da cin kasuwa a Sakkwato

Maharan da ake zargin ’yan bindigar Lakurawa ne sun kai hari shagon canjin kuɗi a kauyen Durusar Gawo da ke Ƙaramar Hukumar Gudu ta jihar Sakkwato ...

Majalisar Dattawan Amurka za ta rage ikon Trump kan sha’anin tsaro

Majalisar Dattawan Amurka za ta rage ikon Trump kan sha’anin tsaro

Matakin ya biyo bayan farmakin da Trump ya kai Venezuela, har ya kai ga kama shugaban ƙasar Nicolas Maduro da mai ɗakinsa. ...