Headlines

Za a bayar da kyautar Dalar Amurka milyan 75 a Australia Open

Za a bayar da kyautar Dalar Amurka milyan 75 a Australia Open

A wani labarin kuma Ƴar Burtaniya, Francesca Jones ta kai zagayen kwata fainals bayan doke Sinja Kraus a ATP a Aucland. ...

An kama mutum 2 kan zargin shigar da ƙwaya a gidan yari

An kama mutum 2 kan zargin shigar da ƙwaya a gidan yari

Waɗanda ake zargin sun haɗa da: Usman Khalid mai shekara 25 da Bello Musa Ahmed mai shekara 24 dukkan su maza ne kuma mazauna unguwar Tsamiya (a Brege ...

Sabon hari: An kashe manoma 6 a Filato

Sabon hari: An kashe manoma 6 a Filato

A cewar shugaban Ƙungiyar matasa ta Berom Youth Moulder-Association (BYM) na ƙasa, Solomon Dalyop wasu mahara sun kai hari a wurin da ake haƙar maR ...

Ana zargin cutar Kwalara ta kashe yara 10 a Taraba

Ana zargin cutar Kwalara ta kashe yara 10 a Taraba

Akalla yara fiye da 10 sun mutu sakamakon ɓarkewar cutar da ake zargin kwalara ce a garin Chanchangi da ke karamar hukumar Takum a jihar Taraba. ...

AFCON: Gwamnati za ta biya tawagar Super Eagles kuɗaɗen ihsani

AFCON: Gwamnati za ta biya tawagar Super Eagles kuɗaɗen ihsani

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa ’yan wasan Super Eagles na Najeriya za su fara ganin kuɗaɗensu na ihsani na gasar cin kofin Afirka (AFCON) kafin ...