Headlines

Sarki Aminu ya fita wajen Kano karon farko bayan dambarwar masarauta

Sarki Aminu ya fita wajen Kano karon farko bayan dambarwar masarauta

A halin yanzu, babu Sarki a Kano la’akari da cewa shi kansa Sarki Sanusi II ya tafi Ingila. ...

A daina tsoma Masarautar Bauchi a cikin harkokin siyasa – Shehu Buba

A daina tsoma Masarautar Bauchi a cikin harkokin siyasa – Shehu Buba

Idan mai sarauta ya faɗi ra’ayinsa a siyasance bai kamata a ɗauki mataki a kansa ba. ...

Bai wa ƙananan hukumomi ’yanci tamkar an bar baya da ƙura ce — Ngordi

Bai wa ƙananan hukumomi ’yanci tamkar an bar baya da ƙura ce — Ngordi

Gwamnoni sun san yadda suke shake wuyan kananan hukumomin, ta hanyar hamdame kuɗaɗensu. ...

Mun gano adadin shaidar digirin bogi daga Benin da Togo — Ministan Ilimi

Mun gano adadin shaidar digirin bogi daga Benin da Togo — Ministan Ilimi

Za a kori ma’aikatan da suka gabatar da shaidar karatu ta bogi daga ƙasashen. ...

Ɗaliban kiwon lafiya da aka sace a Benuwe sun kuɓuta — ’Yan sanda

Ɗaliban kiwon lafiya da aka sace a Benuwe sun kuɓuta — ’Yan sanda

Babu ko kobo da aka biya saɓanin wasu rahotanni da ke cewa an bayar da kuɗin fansa. ...