Headlines

Ba mu sanar da ranar da jirgin kasan Abuja-Kaduna zai dawo aiki ba – NRC

Hukumar ta ce labarin ba daga wajenta ya fito ba ...

An sace Mataimakin Daraktan IAR da ke Zariya

An sace shi ne a wani katafaren shago lokacin da ya je sayen burodi a Zariya ...

Mutumin da ya taso a Najeriya ya auri ’yar Donald Trump

Angon dai ya taso ne a birnin Legas na Najeriya ...

NAJERIYA A YAU: Irin Asarar Da Aka Yi A Gobarar Kasuwar Badume

Tasirin da gobara mafi muni a gobara mafi muni a Kasuwar Kayan Gwari ta Badume za ta yi ga tattalin arziki ...

’Yan ta’addan ISWAP sun kona motoci 22 na masu bayar da agaji a Borno

Sun yi kone-konen ne bayan sojoji sun fatattake su daga Monguno ...