Headlines

Amurka ta ƙwace jirgin dakon mai na Rasha a Tekun Atlantika

Amurka ta ƙwace jirgin dakon mai na Rasha a Tekun Atlantika

Amurka ta ce jirgin na daga cikin jiragen ruwan da aka basaja da su wajen safarar mai ga Venezuela, Rasha da Iran. ...

EFCC ta ƙwace kadarorin Malami na Naira biliyan 213

EFCC ta ƙwace kadarorin Malami na Naira biliyan 213

Hakan na zuwa ne bayan da kotun ta amince da bayar da belin tsohon ministan shari’ar da iyalinsa kan kuɗi naira miliyan 500. ...

Babu gwamnan da ke juya akalar jam’iyyar APC — Yilwatda

Babu gwamnan da ke juya akalar jam’iyyar APC — Yilwatda

Shugaban ya ce APC jam’iyya ce ta daban ba wadda tsirarun mutane ke juya ta ba. ...

Idan ana neman ɗan siyasar da ba zai sayu da kuɗi ba, to ni ne — Kwankwaso

Idan ana neman ɗan siyasar da ba zai sayu da kuɗi ba, to ni ne — Kwankwaso

Kwankwaso ya ce yana yin siyasa ne da aƙida saɓanin yadda wasu ke yin ta saboda kuɗi. ...

Mangal ya yi wa mutum 18,000 aikin ido kyauta a Katsina

Mangal ya yi wa mutum 18,000 aikin ido kyauta a Katsina

Hamshaƙin ɗan kasuwar jihar Katsina, Alhaji Ɗahiru Barau Mangal, ya ɗauki nauyin tallafa wa masu ƙaramin karfe 18,000 da aikin ido kyauta daga ciki da ...