Headlines

Za a kara wa Abuja megawatt 800 na lantarki

Za a kara wa Abuja megawatt 800 na lantarki

Za a kara wa tasoshin wutar lantarki na Dawaki da Apo da Kuje da Lugbe da kuma Wumba ...

’Yan bindiga sun kashe malamai 2,000 a shekara 8

’Yan bindiga sun kashe malamai 2,000 a shekara 8

Wannan ya haifar da karuwar yara marasa zuwa makaranta da raguwar wadanda ake sanyawa a makarantun ’ya’yan makiyaya. ...

Yadda aka sace matafiyan Taraba 19 a Nasarawa

Yadda aka sace matafiyan Taraba 19 a Nasarawa

A daren Juma’a ne dai motar matafiyan ta fada tarkon ’yan bindigar da suka tare hanya a yankin Eggon da ke Jihar Nasarawa. ...

An kashe shugaban ’yan bindiga Dogo Maikasuwa a Kaduna

An kashe shugaban ’yan bindiga Dogo Maikasuwa a Kaduna

Dogo Maikasuwa ya gamu da ajalinsa ne bayan ya dade yana ta tsere wa jami’an tsaro. ...

Kotu ta soke ’yan takarar APC 16 na Majalisar Dokokin Ribas

Kotu ta soke ’yan takarar APC 16 na Majalisar Dokokin Ribas

Da wannan hukunci, APC ta rasa rabin ’yan takararta na Majalisar Dokokin Jihar Ribas ...