Headlines

Maganin matsalolin Najeriya na hannun ‘yan kasar —Uhomoibhi

Maganin matsalolin Najeriya na hannun ‘yan kasar —Uhomoibhi

Allah da kuma ’yan kasar ne za su taka rawar warware matsalolin, in ji Dokta Martin Uhomoibhi ...

2023: Lalong ya gabatar da kasafin N139bn

2023: Lalong ya gabatar da kasafin N139bn

Lalong ya ce yana da yakinin kasafin zai biya bukatun al’ummar jihar a badi. ...

Matashi ya bar aikin soja saboda wasan barkwanci

Matashi ya bar aikin soja saboda wasan barkwanci

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta amince da murabus din da ya yi daga aiki. ...

Tabarbarewar Ilimi: Gwamnonin Kudu maso Yamma sun sauka daga tafarkin Awolowo —NNPP

Tabarbarewar Ilimi: Gwamnonin Kudu maso Yamma sun sauka daga tafarkin Awolowo —NNPP

Idan Kwankwaso ya lashe zabe zai dawo da Najeriya kan tafarki madaidaici. ...

2023: Tsarin watsa sakamakon zabe kai tsaye ta intanet na nan daram —INEC

2023: Tsarin watsa sakamakon zabe kai tsaye ta intanet na nan daram —INEC

Ya kamata al‘umma su yi watsi da jita-jitar. ...