Headlines

Sojoji sun kashe gomman ’yan ta’adda a Zamfara

Sojoji sun kashe gomman ’yan ta’adda a Zamfara

Sojoji sun shafe yini biyu suna artabu da ’yan bindigar a yankin. ...

Kalubale da Mata Masu Yoyon Fitsari ke Fuskanta A Cikin Al’umma

Kalubale da Mata Masu Yoyon Fitsari ke Fuskanta A Cikin Al’umma

Bincike ya nuna cewa dubban mata ne a fadin kasar nan suke fama da lalurar yoyon fitsari. ...

Musulmi 82 sun lashe zabe majalisa a Amurka

Musulmi 82 sun lashe zabe majalisa a Amurka

Musulmi 82 sun yi nasara a zaben rabin zango na Majalisun dokokin kasar Amurka da aka gudanar ranar Latata. ...

Taliban ta haramta wa mata zuwa wuraren shakatawa

Taliban ta haramta wa mata zuwa wuraren shakatawa

Gwamnatin Taliban ta haramta wa mata zuwa wuraren shakatawa da sauran wuraren nishadi a fadin kasar Afghanistan. Kakakin hukumar Hisbah, Muhammad Akif ...

Da ya kashe uba a wurin gwada maganin bindiga

Da ya kashe uba a wurin gwada maganin bindiga

Magidancin da ya sha maganin bindiga ya dora bindigarsa ce a cikinsa sannan ya tursasa wa dansa mai shekara 19 ya harba ta. ...