Headlines

IAR ta ƙirƙiro sabon taki mai rahusa ga manoma

IAR ta ƙirƙiro sabon taki mai rahusa ga manoma

Cibiyar Binciken Aikin Gona ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (IAR) ta gabatar da sabbin nau’ukan takin zamanin da ta ƙirƙiro masu rahusa. ...

Mun daƙile yunƙurin kashe shugaban ƙasa – Gwamnatin Burkina Faso

Mun daƙile yunƙurin kashe shugaban ƙasa – Gwamnatin Burkina Faso

Gwamnatin mulkin soja ta Burkina Faso ta ce ta dakile shirin kashe shugaban ƙasar, Kyaftin Ibrahim Traore, da kuma shirin tayar da hankalin ƙasar. ...

Katanga ta kashe yara 5 a Maiduguri

Katanga ta kashe yara 5 a Maiduguri

Yanzu haka rundunar na gudanar da bincike domin gano musababbin abin da ya haddasa rushewar katangar. ...

Kashe-kashe da garkuwa da mutane sun dawo a Katsina

Kashe-kashe da garkuwa da mutane sun dawo a Katsina

’Yan bindiga a daren Litinin sun kai hari a kan wasu al’ummomi na Karamar Hukumar Malumfashi a Jihar Katsina, inda suka kashe mutane takwas tare da yi ...

’Yan Najeriya miliyan 141 za su faɗa ƙangin talauci a bana – Rahoto

’Yan Najeriya miliyan 141 za su faɗa ƙangin talauci a bana – Rahoto

Aƙalla ’yan Najeriya miliyan 141 ne ake hasashen za su kasance cikin talauci a bana, a cewar wani rahoto da ya yi nazarin tattalin arzikin kasar a 202 ...