Headlines

2023: ‘Harin’ da aka kai wa ayarin Atiku a Borno ya yamutsa hazo

2023: ‘Harin’ da aka kai wa ayarin Atiku a Borno ya yamutsa hazo

Atiku da PDP sun hakikance cewa ’yan dabar Jam’iyyar APC sun kai musu hari, a yayin da ’yan sanda ke  cewa taron jam’iyyar ya gudana cikin luman ...

Al’ummar Filato sun koka kan karuwar matsalar tsaro

Al’ummar Filato sun koka kan karuwar matsalar tsaro

Al’ummar unguwar Mista Ali da ke Karamar Hukumar Bassa ta Jihar Filato sun koka kan yawaitar ayyukan ’yan fashi da masu garkuwa da mutane a yankin. ...

La’eeb: Abin da dan aljanin Gasar Kofin Duniya na Qatar ke nufi

La’eeb: Abin da dan aljanin Gasar Kofin Duniya na Qatar ke nufi

Bisa ga al’ada ta gasar duk kasar da za ta karbi bakunci, ta kan tsara na ta dan aljanin. ...

Barayin injinan ban-ruwa da kayan noman RIFAN sun shiga hannu

Barayin injinan ban-ruwa da kayan noman RIFAN sun shiga hannu

An cafke mutum biyar kan satar injinan ban-ruwa da kayan noma na N11m, mallakin Kungiyar Manoman Shinkafa ta Najeriya (RIFAN) a Jihar Kebbi ...

Motar yashi ta muttsuke mutum 6 a Adamawa

Motar yashi ta muttsuke mutum 6 a Adamawa

Mota makare da yashi ta kwace, ta auka garejin gyaran motoci inda ta kashe mutum shida ...