Headlines

La’eeb: Abin da dan aljanin Gasar Kofin Duniya na Qatar ke nufi

La’eeb: Abin da dan aljanin Gasar Kofin Duniya na Qatar ke nufi

Bisa ga al’ada ta gasar duk kasar da za ta karbi bakunci, ta kan tsara na ta dan aljanin. ...

Barayin injinan ban-ruwa da kayan noman RIFAN sun shiga hannu

Barayin injinan ban-ruwa da kayan noman RIFAN sun shiga hannu

An cafke mutum biyar kan satar injinan ban-ruwa da kayan noma na N11m, mallakin Kungiyar Manoman Shinkafa ta Najeriya (RIFAN) a Jihar Kebbi ...

Motar yashi ta muttsuke mutum 6 a Adamawa

Motar yashi ta muttsuke mutum 6 a Adamawa

Mota makare da yashi ta kwace, ta auka garejin gyaran motoci inda ta kashe mutum shida ...

NAJERIYA A YAU: Me Ke Sa Tinubu Baya-baya Da Shiga Jama’a?

NAJERIYA A YAU: Me Ke Sa Tinubu Baya-baya Da Shiga Jama’a?

Saurari dalilan da Tinubu ke kin halartar tarukan muhawarar zaben shugaban kasa na 2023 ...

Matar da ke kai wa ’yan bindiga abinci ta shiga hannu a Kwara

Matar da ke kai wa ’yan bindiga abinci ta shiga hannu a Kwara

An cafke matar tare da masu garkuwa da matar tsohon gwamnan mulkin soja na jihohin Bauchi da Osun, Misis Oladapo Jumoke Bamigboye. ...