Headlines

Ambaliyar Ruwa: Aisha Buhari ta raba tallafin N10m a Binuwai

Ambaliyar Ruwa: Aisha Buhari ta raba tallafin N10m a Binuwai

An raba tallafin a tsakanin mutane 200 da ambaliyar ruwan ta shafa. ...

Rikicin manoma da makiyaya ya yi ajalin mutum daya a Kano

Rikicin manoma da makiyaya ya yi ajalin mutum daya a Kano

Yanzu haka wani kuma mutum daya ya jikkata a yankin ...

Kotu Ta Daure Lebura Kan Satar Wake Kwano 7

Kotu Ta Daure Lebura Kan Satar Wake Kwano 7

Wata kotun majistare ta yanke wa wani matashin lebura hukuncin daurin wata hudu, kan satar kwano bakwai na wake. ...

Rikicin APC Kano: Na San Wanda Ya Sa ’Yan Daba Su Kawo Min Hari —Doguwa

Rikicin APC Kano: Na San Wanda Ya Sa ’Yan Daba Su Kawo Min Hari —Doguwa

Doguwa ya ce ya yi mamakin harin musamman saboda Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya riga ya yi musu sulhu da Murtala Sule Garo ...

Kotu Ta Ba Da Umarnin Tsare Shugaban EFCC A Gidan Yari

Kotu Ta Ba Da Umarnin Tsare Shugaban EFCC A Gidan Yari

Kotu ta umarci Shugaban ’Yan Sanda ya tisa keyar Abdulrasheed Bawa zuwa Gidan Yarin Kuje kan raina umarninta ...