Headlines

Kotu Ta Ba Da Umarnin Tsare Shugaban EFCC A Gidan Yari

Kotu Ta Ba Da Umarnin Tsare Shugaban EFCC A Gidan Yari

Kotu ta umarci Shugaban ’Yan Sanda ya tisa keyar Abdulrasheed Bawa zuwa Gidan Yarin Kuje kan raina umarninta ...

Iyayen yaran da maganin tari ya kashi sun yi watsi da diyyar Dala 1.4m

Iyayen yaran da maganin tari ya kashi sun yi watsi da diyyar Dala 1.4m

Iyayen yara nan 70 da suka mutu a kasar Gambia bayan shan wani maganin tari sun yi watsi da tayin biyan su diyyar Dala dubu 20 a kan kowane yaro ...

’Yan bindiga sun sace kananan yara 20 a Neja

’Yan bindiga sun sace kananan yara 20 a Neja

Masu garkuwa da yaran na neman Naira miliyan 40 a matsayin kudin fansa kuma suna azabtar da yaran ...

Mata ta nemi kotu ta hukunta mijinta kan yi wa karamar ’yarsu fyade

Mata ta nemi kotu ta hukunta mijinta kan yi wa karamar ’yarsu fyade

Kotu ta tura mutumin da ya yi wa ’yar cikinsa mai shekara 10 fyade zuwa gidan yari ...

Mutum 13 sun kone kurmus a hatsarin mota a Kano

Mutum 13 sun kone kurmus a hatsarin mota a Kano

Bas din Kano Line dauke da fasinja ta yi taho-mu-gama da wata jif a hanyar Gaya zuwa Wuudil ...