Headlines

NAJERIYA A YAU: Yaya Matsayar Katsalandar Din Da APC Tace Nyesom Wike Na Yi A Jam’iyyar?

NAJERIYA A YAU: Yaya Matsayar Katsalandar Din Da APC Tace Nyesom Wike Na Yi A Jam’iyyar?

Yadda Nyesom Wike ke neman janyo rikici a jam’iyyar APC da yadda jam’iyyar ke kallon batun. ...

Tinubu ya naɗa mace ta farko shugabar Makarantar Horar da Lauyoyi ta Najeriya

Tinubu ya naɗa mace ta farko shugabar Makarantar Horar da Lauyoyi ta Najeriya

Za ta gaji Farfesa Isa Hayatu Chiroma, shugaban makarantar mai barin gado, wanda wa’adinsa zai ƙare a ranar 9 ga Janairu, 2026. ...

Mutum 7 sun mutu a artabu tsakanin sojojin Syria da dakarun Kurdawa

Mutum 7 sun mutu a artabu tsakanin sojojin Syria da dakarun Kurdawa

Rikicin na daga cikin mafi muni tun bayan kifar da tsohon shugaban ƙasar Syria, Bashar al-Assad. ...

’Yan sanda sun ceto yara huɗu da aka sace a Nasarawa

’Yan sanda sun ceto yara huɗu da aka sace a Nasarawa

An mayar da yaran hannun iyayensu, yayin da ake ci gaba da farautar sauran mutanen da ke da hannu a lamarin. ...

Matsalar Tsaro: Za a sake buɗe wasu makarantu a Neja

Matsalar Tsaro: Za a sake buɗe wasu makarantu a Neja

Makarantu 18 kacal da ke ƙananan hukumomin Bida, Bosso, Suleja da Chanchaga aka bai wa izini domin sake buɗewa. ...