Headlines

‘Yadda muka shafe wata 2 a hannun ’yan bindiga muna cin garin rogo da gishiri’

‘Yadda muka shafe wata 2 a hannun ’yan bindiga muna cin garin rogo da gishiri’

Allah ne kaɗai Ya yi za mu fita da ransu amma har mun sadakar cewa ba za mu fito da rai ba. ...

Satar allon kabari ya kai matsahi kurkuku a Kano

Satar allon kabari ya kai matsahi kurkuku a Kano

Kotun ta yanke masa hukuncin ɗaurin wata shida tare da bulala ...

Satar N660m: An tsare shugabannin ƙananan hukumomin Kano 3

Satar N660m: An tsare shugabannin ƙananan hukumomin Kano 3

Sun amsa laifin karkatar da kuɗaɗen zuwa aljihunsu ...

Kamfanin China ya ƙwace jirgin Najeriya na 4 a Kanada

Kamfanin China ya ƙwace jirgin Najeriya na 4 a Kanada

Kotu ta yi watsi da roƙon gwamnatin Najeriya na ci gaba da mallakar jirgin ƙirar Bombardier 6000 ...

’Yan bindiga na neman N50m kan mutane 10 da suka sace a Zamfara

’Yan bindiga na neman N50m kan mutane 10 da suka sace a Zamfara

’Yan ta’addan sun mayar da yankin Moriki saniyar tatsa a duk lokacin da suke da buƙatar kuɗi ...