Headlines

PDP ta tabbatar da Dankwambo a matsayin ɗan takarar Sanatan Gombe Ta Arewa

PDP ta tabbatar da Dankwambo a matsayin ɗan takarar Sanatan Gombe Ta Arewa

Dankwambo zai fafata da ɗan takarar jam’iyyar APC, Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, a babban zaɓen 2027. ...

Iran ta gargaɗi Amurka da Isra’ila kan yiwuwar faɗaɗa yaƙi

Iran ta gargaɗi Amurka da Isra’ila kan yiwuwar faɗaɗa yaƙi

Za mu kai wa Iran hari idan ba ta amince da yarjejeniya ba — Trump ...

Sanata Shehu Buba ya janye daga takarar gwamnan Bauchi a APC

Sanata Shehu Buba ya janye daga takarar gwamnan Bauchi a APC

Ya yi zargin cewa wasu daga cikin ’ya’yan jam’iyyar sun riga sun shirya sakamakon zaɓen tun kafin gudanar da shi. ...

Mutum huɗu sun mutu bayan mota ta faɗa madatsar ruwa a Kano

Mutum huɗu sun mutu bayan mota ta faɗa madatsar ruwa a Kano

Binciken farko da aka gudanar ya nuna cewa fashewar taya ce ta haddasa hatsarin. ...

ASUU za ta ɗauki mataki kan rashin aiwatar da yarjejeniyar da ta ƙulla da gwamnati

ASUU za ta ɗauki mataki kan rashin aiwatar da yarjejeniyar da ta ƙulla da gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta ƙi aiwatar da yarjejeniyar gaba ɗaya. Ta aiwatar da wasu, ta tsallake wasu. ...