An haramta sana’ar bola-jari a Gombe
Gwamnatin Gombe ta haramta sana’ar bola jari a duk faɗin jihar, bisa abin da ya kira barazanar tsaro da kuma zargin sana’ar da ƙarfafa ayyukan laifi. ...
Gwamnatin Gombe ta haramta sana’ar bola jari a duk faɗin jihar, bisa abin da ya kira barazanar tsaro da kuma zargin sana’ar da ƙarfafa ayyukan laifi. ...
Yara biyar sun mutu, wani ɗaya ya jikkata sakamakon faɗuwar katangar wani gida a kansu a unguwar Bulumkutu da ke Maiduguri, Jihar Borno. ...
’Yan bindiga sun shiga gidan Kanar Ajanaku da ke gaban Cocin Salvation Army a kan titin Rukuba, inda suka yi awon gaba da shi ...
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Sakkwato ta tabbatar da hukuncin kisa da Babbar Kotun Jihar Kebbi ta yanke wa wata mata da ta kashe tsohon mijinta, Babban Alƙal ...
Wani na kusa da gwamnan ya shaida wa wakilinmu cewa sauya shekar ba batun Kano ba ne, batun Fadar Shugaban Ƙasa ne. ...