Headlines

Sauya sheƙar Abba ba a Kano ta tsaya ba

Sauya sheƙar Abba ba a Kano ta tsaya ba

Wani na kusa da gwamnan ya shaida wa wakilinmu cewa sauya shekar ba batun Kano ba ne, batun Fadar Shugaban Ƙasa ne. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Bindiga Suka Yanka ’Yan Kasuwa A Jihar Neja

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Bindiga Suka Yanka ’Yan Kasuwa A Jihar Neja

Haƙiƙanin abun da ya faru a Kasuwar Daji, inda ’yan ta’adda suka yi wa mutane yankan rago a Ƙaramar Hukumar Borgun Jihar Neja, ...

Sarkin Hausawan Ibadan ya rasu

Sarkin Hausawan Ibadan ya rasu

Manyan hakiman sun shaida wa Aminiya cewa gobe Talata da misalin ƙarfe 10 na safe ne za a suturta Sarkin Hausawan Ibadan a cikin gidansa da ke Unguwar ...

Xi Jinping ya taya jagoran mulkin sojin Guinea murnar lashe zaɓe

Xi Jinping ya taya jagoran mulkin sojin Guinea murnar lashe zaɓe

Zaɓen dai ya gudana ne ba tare da manyan ‘yan adawa sun shiga takara ba, lamarin da ya janyo ce-ce-ku-ce a cikin ƙasar. ...

Ba za mu sassauta wa masu tayar da tarzoma ba — Iran

Ba za mu sassauta wa masu tayar da tarzoma ba — Iran

A shekarun baya-bayan nan, Iran ta sha fuskantar manyan zanga-zangar ƙasa baki ɗaya, musamman a 2022. ...