Zanga-zanga ta ɓarke kan kisan Sarkin Gobir
Bayan Azahar ranar Alhamis ne fusatattun matasaba birnin Sakkwato suka fito kan tituna suna kone-kone domin nuna takaicinsu ...
Bayan Azahar ranar Alhamis ne fusatattun matasaba birnin Sakkwato suka fito kan tituna suna kone-kone domin nuna takaicinsu ...
Duk lokacin da aka yi ruwa unguwanninmu cika suke yi wani wajen ma za ka iya sa kwale-kwale ka yi tafiya a ciki. ...
Al’ummar yankin Nepa da ke garin Jos sun yi kukan kura sun kama mai garkuwa da mutane a ranar Alhamis, suka mika shi ga ’yan banga. ...
An ba mazauna tsoffin gidaje wa’adin kwana bakwai su fice ko a gurfanar da su gaban kuliya, a Jihar Oyo. ...
Wani matashi da ya sare hannun kanen mahaifinsa da adda bisa zargin maita ya shiga hannun ’yan sandan a Jihar Katsina. ...