Mutane kusan 60 ’yan ta’adda suka yi wa kisan gilla a ƙauyen Neja
Bayan ’yan ta’addan sun gama aika-aika a kasuwar, sun shiga cikin gari, inda suka riƙa kulle mutane a cikin ɗakuna, suna cinna wa gidajen wuta. ...
Bayan ’yan ta’addan sun gama aika-aika a kasuwar, sun shiga cikin gari, inda suka riƙa kulle mutane a cikin ɗakuna, suna cinna wa gidajen wuta. ...
An fara gudanar da addu’ar kwana 40 da rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi a masallacinsa da ke garin Bauchi ...
Yaran duk ƙanana ne, babban cikinsu bai wuce shekara 13 ba. A kullum suna kamun kifi idan ruwa ya fara raguwa. Amma wannan karon, maimakon kifi sai su ...
Mutanen yankin sun nemi hukumomi su sanya matakan kariya domin rage aukuwar hatsarin mota. ...
Shugaba Tinubu ya jinjina wa Gwamna Abba kan irin ayyukan ci gaba da yake shimfiɗa wa a Kano. ...