Sabon haraji zai jefa ’yan Najeriya cikin baƙar wahala — Peter Obi
Obi ya soki yadda aka yi wa talakawa ƙarfa-ƙarfa wajen fara aiwatar da sabbin dokokin harajin. ...
Obi ya soki yadda aka yi wa talakawa ƙarfa-ƙarfa wajen fara aiwatar da sabbin dokokin harajin. ...
Mai shari’a Emeka Nwite a ranar Juma’a ne ya bayar da belin wanda ake ƙara a kan kuɗi Naira miliyan 500 da kuma mutane biyu da za su tsaya masa. ...
Aliyu ya bayyana cewa, mahaifiyar mamatan ta samu mummunan rauni kuma a halin yanzu tana jinya a asibitin Allah Nakowa da ke garin Mangu. ...
Uwar jam’iyyar ta ce za ta naɗa shugabancin wucin gadi nan gaba kaɗan. ...
Hukumar ta ce ta samu nasarar warware ƙorafe-ƙorafe 1,908. ...