Headlines

Kotu za ta yanke hukunci kan belin Malami ranar 7 ga Janairu

Kotu za ta yanke hukunci kan belin Malami ranar 7 ga Janairu

Mai shari’a Emeka Nwite ya tsayar da ranar ne bayan da ya amsa bahasi daga lauyoyin masu karewa da masu gabatar da ƙara a kan lamarin. ...

Gwamnatin Kebbi ta ba da umarnin sake buɗe makarantu a jihar

Gwamnatin Kebbi ta ba da umarnin sake buɗe makarantu a jihar

Gwamnatin ya rufe makarantun ne biyo bayan sace ɗalibai da ‘yan bindiga suka yi a jihar. ...

Sojoji sun dakile harin ’yan bindiga a kauyukan Kano

Sojoji sun dakile harin ’yan bindiga a kauyukan Kano

Dakarun rundunar haɗin gwiwa (JTF) sun yi nasarar dakile yunkurin ’yan bindiga na kai hari kan wasu al’ummomi a ƙaramar hukumar Shanono ta Jihar Kano ...

Ma’aikatan jinya sun yi barazanar shiga yajin aiki a Kaduna

Ma’aikatan jinya sun yi barazanar shiga yajin aiki a Kaduna

Ma’aikatan jinya da unguwar zoma a Jihar Kaduna sun yi barazanar shiga yajin aiki saboda kin jinkirta kara musu matsayi da hukumomin lafiya suka yi ts ...

‘An kashe ’yan jarida 128 a 2025 a fadin duniya’

‘An kashe ’yan jarida 128 a 2025 a fadin duniya’

Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa da Ƙasa (IFJ) ta ce jimillar ’yan jarida 128 aka kashe a fadin duniya a shekarar 2025, kuma fiye da rabinsu a yankin Gaba ...