Headlines

Saudiyya ta gargaɗi alhazai kan tsananin zafi a Hajjin bana

Saudiyya ta gargaɗi alhazai kan tsananin zafi a Hajjin bana

Gargaɗin na zuwa ne yayin da alhazai daga sassa daban-daban na duniya ke ci gaba da isa Saudiyya domin gudanar da aikin Hajji. ...

NDLEA ta ƙwace ƙwayoyin N480bn a hannun wasu ’yan Mexico da ta kama

NDLEA ta ƙwace ƙwayoyin N480bn a hannun wasu ’yan Mexico da ta kama

NDLEA sun gano tare da rufe wata babbar maɓoyar ƙera sinadarin methamphetamine a wani daji da ke Abidagba a Jihar Ogun. ...

Saudiyya ta rage tazarar kira da tayar da Sallah a lokutan Hajji

Saudiyya ta rage tazarar kira da tayar da Sallah a lokutan Hajji

Ma’aikatar ta kuma bayar da umarnin taƙaita huɗubar Sallar Juma’a zuwa mintuna 15 har tayar da iƙama. ...

Harin jirgi mara matuƙi ya kashe mutum 28 a cikin kasuwa a Sudan

Harin jirgi mara matuƙi ya kashe mutum 28 a cikin kasuwa a Sudan

Rahotanni sun ce jirgin ya kai hari kan wani gidan cin abinci da ke cike da jama’a a tsakiyar kasuwar. ...

An bindige mutane 5 a harin masallaci a Amurka

An bindige mutane 5 a harin masallaci a Amurka

Mahara sun bude wuta a masallaci mafi girma yankin San Diego da ke California a kasar Amurka. ...