Headlines

An kai hari fadar Basarake an yi garkuwa Sarki da ɗansa

An kai hari fadar Basarake an yi garkuwa Sarki da ɗansa

An yi zargin wasu gungun ’yan bindiga kimanin 8 ne suka kutsa cikin fadar da misalin karfe 8 na dare, inda suka yi ta harbe-harbe da neman ganin sarki ...

An rantsar da Mamdani a matsayin Musulmi na farko Magajin Garin New York

An rantsar da Mamdani a matsayin Musulmi na farko Magajin Garin New York

A ranar Alhamis, Zohran Mamdani ya zama magajin garin New York City na farko da aka taba rantsarwa da Alƙur’ani. ...

Tirela ta jikkata mutum 87 a Yobe

Tirela ta jikkata mutum 87 a Yobe

Wani hatsarin tirela ya yi sanadiyyar mutuwar fasinja ɗaya tare da jikkatar wasu 87 a kan hanyar Potiskum–Azare da ke cikin ƙaramar hukumar Potiskum a ...

Mun ci ribar Naira biliyan 502 a wata ɗaya – NNPC

Mun ci ribar Naira biliyan 502 a wata ɗaya – NNPC

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC) ya bayyana cin ribar Naira biliyan 502 a watan Nuwamba 2025, duk da raguwar samar da danyen mai a watan. ...

An kashe manoma 7 a sabon harin ‘yan bindiga a Filato

An kashe manoma 7 a sabon harin ‘yan bindiga a Filato

Aƙalla manoma bakwai ne suka rasa rayukansu a wani sabon hari da aka kai kauyen Bum na gundumar Vwang da ke ƙaramar hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato ...