Headlines

Haraji: Kotu ta ƙi dakatar da fara aiwatarwa a ranar 1 ga Janairun 2026

Haraji: Kotu ta ƙi dakatar da fara aiwatarwa a ranar 1 ga Janairun 2026

Alƙalin ya ce kotu ba ta da hurumin dakatar da dokokin da aka sanya wa hannu. ...

Matashi ya kashe abokinsa da wuƙa har lahira a Kano

Matashi ya kashe abokinsa da wuƙa har lahira a Kano

Rundunar ta ce za ta miƙa matashin kotu da zarar ta kammala bincike. ...

Gwamnan Kano ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin N1.477trn na 2026

Gwamnan Kano ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin N1.477trn na 2026

Gwamnan ya yi alƙawarin ci gaba da yi wa Kanawa ayyukan more rayuwa. ...

Peter Obi ya sauya sheƙa zuwa jami’yyar ADC a Enugu

Peter Obi ya sauya sheƙa zuwa jami’yyar ADC a Enugu

Obi ya ce sun shirya yin sabuwar tafiya domin ƙalubalantar Shugaba Tinubu a zaɓen 2027. ...

’Yan bindiga sun hallaka mutum 3, sun jikkata wasu a Nasarawa

’Yan bindiga sun hallaka mutum 3, sun jikkata wasu a Nasarawa

Mutanen yankin sun yi zargin cewa harin na da alaƙa da wani rikici da ke faruwa tsakaninsu da makiyaya Fulani. ...