’Yan bindiga sun sace tsohon ɗan majalisar Ogun a masallaci
’Yan bindiga sun sace tsohon ɗan majalisar jihar Ogun, Moruf Musa, a Ibiade da ke ƙaramar hukumar Ogun Waterside ta jihar ranar Talata. ...
’Yan bindiga sun sace tsohon ɗan majalisar jihar Ogun, Moruf Musa, a Ibiade da ke ƙaramar hukumar Ogun Waterside ta jihar ranar Talata. ...
Kwamitin Zartarwar jam’iyyar NNPP ya yi watsi tare da soke korar da aka yi wa shugaban jam’iyyar na jihar Kano, Hashimu Dungurawa, inda ya ce matakin ...
Shugaban mulkin soja na ƙasar Guinea, Mamady Doumbouya, ya lashe zaɓen shugaban kasar da kaso 86.72 cikin 100. ...
Hukumar Kwastam ta Najeriya shiyyar Bauchi, ta ce ta kama fatar jakuna 718 da kudinsu ya haura Naira miliyan 24, da ake zargin ana kokarin fitar da su ...
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar kama wanda ake zargin dan kunar bakin wake ne a jihar Borno tare da kama kayan da ake shirin amf ...