Headlines

’Yan bindiga sun saki bidiyon hakimin da suka sace a Sakkwato

’Yan bindiga sun saki bidiyon hakimin da suka sace a Sakkwato

Hakimin ya roƙi gwamnatin jihar da ta kai masa ɗauki. ...

’Yan sanda sun kama masu ƙwace waya 35 a Kaduna

’Yan sanda sun kama masu ƙwace waya 35 a Kaduna

Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda aka samu da laifi. ...

Ɗan wake ya yi ajalin uwa da ’ya’yanta 5 a Kano

Ɗan wake ya yi ajalin uwa da ’ya’yanta 5 a Kano

Rahotanni sun bayyana cewar ta yi amfani da wani ajiyayyen garin ɗan wake ne. ...

An ɗaure mutum 1000 saboda zanga-zangar yunwa — Amnesty

An ɗaure mutum 1000 saboda zanga-zangar yunwa — Amnesty

Ƙungiyar ta koka kan yadda hukumomi a Najeriya suka take haƙƙin ɗan Adam yayin zanga-zangar. ...

Mutane sun ƙi fita zaɓen ƙananan hukumomi a Bauchi

Mutane sun ƙi fita zaɓen ƙananan hukumomi a Bauchi

Masu sanyan ido kan zaɓen sun ce mutane ba su fito sosai domin kaɗa ƙuri’a ba. ...