An kama wata mata da makamai a cikin buhun garin kwaki
Matar wadda ta taso daga Jihar Nasarawa, ta ce an ba ta naira 130,000 ta kai saƙon Jihar katsina. ...
Matar wadda ta taso daga Jihar Nasarawa, ta ce an ba ta naira 130,000 ta kai saƙon Jihar katsina. ...
Ambaliyar ruwa ta lalata gonaki da faɗinsu ya kai hekta 3,926 a jihar. ...
Gadar ta ruguje ta haɗe ƙauyuka biyar a Jihar Kebbi. ...
Ragowar waɗanda ’yan bindigar suka ’yantar sun haɗa da ƙanin malamin, Sidi Aliyu Sahabi. ...
Daga gidan yari, Atalay ya tsaya takarar kujerar majalisar dokokin lardin Hatay. ...