’Yan jarida 7 sun mutu a hatsarin mota a Gombe
An garzaya da wadanda suka jikkata zuwa asibiti domin kulawar gaggawa, bayan tayar motarsu ta fashe a yankin Ladongor, tsakanin Billiri da Kumo a kan ...
An garzaya da wadanda suka jikkata zuwa asibiti domin kulawar gaggawa, bayan tayar motarsu ta fashe a yankin Ladongor, tsakanin Billiri da Kumo a kan ...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani fasto na coci Living Faith Church da ke Okeoffin-Okoro Gbede, a Karamar Hukuamr Ijumu ta Jihar Kogi. ...
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da samun gagarumar nasara bayan harin da Amurka ta jagoranta a maboyar ’yan ta’addan Lakurawa ...
karfin wutar da kasar ake samarwa a fadin kasar ya sauka zuwa Megawatt 139.92, daag Megawatt 2,052.37 ...
Mutum huɗu sun mutu, wasu da dama sun jikkata a wani hatsarin manyan motoci da ya auku yayin bikin shekara-shekara na Eggon Carnival a Nasarawa-Eggon, ...