Headlines

Da mu za a yi zaɓen ƙananan hukumomin Kaduna — NNPP

Da mu za a yi zaɓen ƙananan hukumomin Kaduna — NNPP

Za mu fito da ’yan takarar ciyamomi 23 da kansiloli 225 a yayin zaɓen. ...

‘Tashar jiragen ruwa za ta fara aiki a Maiduguri nan da watanni 6’

‘Tashar jiragen ruwa za ta fara aiki a Maiduguri nan da watanni 6’

Jihar Borno ta haɗa iyaka da ƙasashe uku, inda tashar jiragen ruwa za ta inganta kasuwancin kan iyaka. ...

NEDC ta yi yasar magudanar ruwa a Maiduguri

NEDC ta yi yasar magudanar ruwa a Maiduguri

Za a yashe magudanan ruwa a manyan biranen jihohin Arewa maso Gabas. ...

Buni ya dawo da Shugaban Karamar Hukumar Machina

Buni ya dawo da Shugaban Karamar Hukumar Machina

An dage dakatarwar ne sakamakon bayyana nadamarsa da ya yi a rubuce. ...

’Yan Kalaren Bolari Sun Ajiye Makamai

’Yan Kalaren Bolari Sun Ajiye Makamai

Ana rarrashinsu ne ba don sun fi karfi hukuma, sai dai ana so su zaman mutanen kirki. ...