Headlines

Jami’an tsaro sun mamaye Fadar Sarkin Kano

Jami’an tsaro sun mamaye Fadar Sarkin Kano

Jami’an tsaro sun hana Sarki Sanusi II fita daga Fadar Sarkin Kano, inda suka hana shi zuwa zuwa taron nada Hakimin Bichi ...

UNESCO ta sanya hawan Dabar Kano cikin kundinta na Al’adun Duniya

UNESCO ta sanya hawan Dabar Kano cikin kundinta na Al’adun Duniya

Hukumar al’adu ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNESCO) ta sanya bukukuwan hawan Sallar Idin da ake yi a Kano cikin manyan al’adun duniya masu ...

Cin hanci ya durkusar da Nijeriya —ICPC

Cin hanci ya durkusar da Nijeriya —ICPC

Hukumar ta yi kira ga ’yan Najeriya da su kasance jajirtattu wajen fallasa ayyukan cin hanci da rashawa da kuma yaki da annobar. ...

Karin aure: Maza ku yi adalci, mata ku daina tsoro —Malamai

Karin aure: Maza ku yi adalci, mata ku daina tsoro —Malamai

Malamai sun shawarci mata su daina jin tsoron idan mazajensu za su kara aure, suna masu kira ga magidanta su yi adalci a tsakanin iyalansu ...

Muhammad ne sunan da aka fi sa wa yara maza a Ingila

Muhammad ne sunan da aka fi sa wa yara maza a Ingila

Hukumomin ƙasar Birtaniya sun sanar cewa Muhammad shi ne sunan da aka fi sanya wa jarirai maza a yankunan Ingila da Wales. ...