Headlines

’Yan bindiga sun sace ɗan sanda a Filato

’Yan bindiga sun sace ɗan sanda a Filato

’Yan bindigar sun yi nasarar sace ɗan sandan amma sojan ya tsere. ...

Farashin kayayyaki ya ragu karon farko cikin watanni 19 a Nijeriya

Farashin kayayyaki ya ragu karon farko cikin watanni 19 a Nijeriya

Sai dai kuma farashin makamashi na ci gaba da hauhawa a cikin shekara ɗaya. ...

An ƙayyade kuɗin tsayawa takara a zaɓen ƙananan hukumomin Kano 

An ƙayyade kuɗin tsayawa takara a zaɓen ƙananan hukumomin Kano 

Za a yi gwajin ƙwaya kafin a ba mutum damar tsayawa takara. ...

EFCC ta tsare shugaban hukumar alhazzai ta kasa

EFCC ta tsare shugaban hukumar alhazzai ta kasa

Tun ranar Talata shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa yake tsare a hannun EFCC ...

Masarautar Bauchi ta tuɓe rawanin sanata kan sukar gwamna

Masarautar Bauchi ta tuɓe rawanin sanata kan sukar gwamna

Masarautar Bauchi ta tsige Majidadinta Sanata Shehu Umar Buba kan sukan Gwamna Bala Mohammed ...