Headlines

Harin Sakkwato: Amurka na kokarin mayar da Najeriya filin daga – Sheikh Gumi

Harin Sakkwato: Amurka na kokarin mayar da Najeriya filin daga – Sheikh Gumi

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dakatar da shigar sojojin Amurka cikin yaƙi da ta’addanci ...

Majalisar Wakilai ta umurci a sake wallafa sabbin dokokin haraji

Majalisar Wakilai ta umurci a sake wallafa sabbin dokokin haraji

Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin sake fitar da manyan dokokin sauye-sauyen haraji guda huɗu, bayan cece-kuce a bainar jama’a kan zargin sauya was ...

An tsare mafarautan Kano 6 a kurkukun Imo wata 11 ba tare da shari’a ba

An tsare mafarautan Kano 6 a kurkukun Imo wata 11 ba tare da shari’a ba

Mafarauta shida ’yan asalin jihar Kano sun koka kan tsawon lokacin da suka shafe a tsare a kurkukun jihar Imo, inda suka ce sun shafe kusan shekara gu ...

Najeriya ce ta bukaci mu kai hari kan ’yan ta’adda a Sakkwato – Amurka

Najeriya ce ta bukaci mu kai hari kan ’yan ta’adda a Sakkwato – Amurka

Sojojin Amurka sun tabbatar da cewa sun kai hare-hare kan mayakan kungiyar ISIS a jihar Sakkwato a daren Alhamis, bayan gwamnatin Najeriya ta nemi tai ...

Harin Amurka ya jefa mu cikin fargaba – Mazauna kauyen Sakkawato

Harin Amurka ya jefa mu cikin fargaba – Mazauna kauyen Sakkawato

Mazauna garin Jabo a ƙaramar hukumar Tambuwal ta jihar Sokoto sun shiga cikin tsananin fargaba da yammacin Alhamis bayan Amurka ta kaddamar da hare-ha ...