Headlines

Kirsimeti: Ina yin kira ga yin ƙauna da haɗin kai — Shugaban CAN

Kirsimeti: Ina yin kira ga yin ƙauna da haɗin kai — Shugaban CAN

Rev. Fr. Shinga ya bayyana wannan lokaci a matsayin wani muhimmin lokaci mai tsarki da ke tunatar da haihuwar Yesu Almasihu, tare da koyar da darussan ...

Zulum ya yi Allah wadai da harin ƙunar baƙin wake a masallaci

Zulum ya yi Allah wadai da harin ƙunar baƙin wake a masallaci

Wannan hari dai wani ɗan ƙunar baƙin wake ne da ake zargin ɗan Boko Haram ko Ƙungiyar ISWAP ne ya kai, ya kutsa kai cikin masallacin ...

Saƙon Kirsimeti: Tinubu ya bukaci ’yan Najeriya su rungumi zaman lafiya

Saƙon Kirsimeti: Tinubu ya bukaci ’yan Najeriya su rungumi zaman lafiya

Yayin da mabiya addinin Kirista ke murnar haihuwar Annabi Isa a yau, Shugaban Ƙasa Bola Tinubu tare ya yi kira ga ’yan Najeriya da su rungumi zaman la ...

An kama ’yar Najeriyar da ta ɓoye hodar Iblis ta N195m a cikin burodi a Indiya

An kama ’yar Najeriyar da ta ɓoye hodar Iblis ta N195m a cikin burodi a Indiya

An kama wata ’yar Najeriya, Olajide Iyanuoluwa, a ƙasar Indiya da gram 121 na hodar Iblis mai darajar kimanin Naira miliyan 195, da ake zargin ta ɓoye ...

’Yan Najeriya masu aikin jinya a Birtaniya sun haura 16,000

’Yan Najeriya masu aikin jinya a Birtaniya sun haura 16,000

Aƙalla ma’aikatan jinya da na unguwar zoma ’yan asalin Najeriya 16,156 ne suka fara aiki a Birtaniya daga shekarar 2017 zuwa 2025. ...