Headlines

An janye dokar hana zirga-zirga a Jigawa

An janye dokar hana zirga-zirga a Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta dage dokar hana fita a kananan hukumomi takwas da aka fasa shaguna da sace-sace a yayin zanga-zangar yunwa. ...

An kashe likita, an sace mutane 8 a Kaduna

An kashe likita, an sace mutane 8 a Kaduna

Mahara sun kashe wani likita tare da sace wasu mutane takwas a garin Kwassam da ke Karamar Hukumar Kauru a Jihar Kaduna. ...

Yadda Musulmi Da Kiristoci suka yi addu’ar rokon ruwan sama a Filato

Yadda Musulmi Da Kiristoci suka yi addu’ar rokon ruwan sama a Filato

Rashin ruwan sama na tsawon makonni ya sa Musulmi da Kirsitoci gudanar da addu’o’i saboda yadda amfanin gonakinsu ke bushewa ...

An janye dokar hana fita a Kaduna da Zariya

An janye dokar hana fita a Kaduna da Zariya

Soke dokar hana fita a garuruwan Kaduna da Zariya ta fara aiki nan take ...

Kisan masu zanga-zanga: A hukunta jami’an tsaro —HURIWA

Kisan masu zanga-zanga: A hukunta jami’an tsaro —HURIWA

Ƙungiyar ta buƙaci Tinubu ya bincika kisan masu zanga-zangar tsadar rayuwa da ake zargin jami’an tsaro ya ...