’Yan ta’adda sun kashe sojoji 7 a Sakkwato
Bayanai sun ce mayaƙan Lakurawa sun kai wa dakarun farmaki ne a yayin da suke ƙoƙarin gyara motar su da ta lalace a kan hanya. ...
Bayanai sun ce mayaƙan Lakurawa sun kai wa dakarun farmaki ne a yayin da suke ƙoƙarin gyara motar su da ta lalace a kan hanya. ...
Janyewar na zuwa ne bayan tuntuɓar masu ruwa da tsaki da kuma nazarin yadda ake shirye-shiryen zaɓen fidda gwani a jihar. ...
Baturen zaɓen, Sadat Garga, ya bayyana, Barji David ya lashe zaɓen ne da gagarumin rinjaye bayan samun ƙuri’u 57,727. ...
Kwamitin ya ce an gudanar da zaɓen ne bisa tsarin da Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa na jam’iyyar ya tanada. ...
Shettima ya ce wasu mutane da bai ambaci sunayensu ba, amma ya ce sun fito daga Jihar Borno, su ne suka yi wannan zargi. ...