Headlines

‘’Yan ta’adda sun fara amfani da POS wajen karɓar kuɗin fansa’

‘’Yan ta’adda sun fara amfani da POS wajen karɓar kuɗin fansa’

Gwamnatin Tarayya ta yi gargadi kan yadda ’yan ta’adda ke ƙirƙirar sabbin hanyoyi, ciki har da amfani da na’urar POS, wajen karɓar kudin fansa da kuma ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Farashin Kayayyaki Suke Gabanin Bukukuwan Kirsimeti

NAJERIYA A YAU: Yadda Farashin Kayayyaki Suke Gabanin Bukukuwan Kirsimeti

Yadda farashin kayayyaki suke kasancewa a wasu kasuwanni gabanin bukukwan kirsimeti da kuma na karshen shekara. ...

Gwamnan Gombe ya kori hadimansa 4 kan cin zarafin Kansila

Gwamnan Gombe ya kori hadimansa 4 kan cin zarafin Kansila

Gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya amince da korar wasu hadimansa hudu nan take, bayan samun su da hannu a cin zarafin wani a jihar. ...

Jirgin babban hafsan sojin Libya ya yi batan dabo a Turkiyya

Jirgin babban hafsan sojin Libya ya yi batan dabo a Turkiyya

Jirgin ya nemi izinin yin saukar gaggawa kafin daga bisani a daini jin duriyarsa ...

Cin zarafin Kansila ya jefa hadiman gwamna a matsala a Gombe

Cin zarafin Kansila ya jefa hadiman gwamna a matsala a Gombe

An ga direban Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnati, a cikin bidiyo yana cin zarafi tare da dukan kansilan ...