’Yan bindiga sun harbi Mataimakin Kwamshinan ’yan sanda a Jigawa
Jami’an sun kai samamen ne bayan samun rahoto kan ’yan bindigar da ake zargi da kai wa ’yan sanda hari ...
Jami’an sun kai samamen ne bayan samun rahoto kan ’yan bindigar da ake zargi da kai wa ’yan sanda hari ...
Aƙalla fasinjoji 10 sun mutu, wasu da dama suka jikkata a wani hatsarin mota kan hanyar Jos-Bauchi, a Ƙaramar Hukumar Jos ta Arewa da kw Jihar Filato. ...
Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya raba kayan abinci ga Kiristoci 7,000 mazauna jihar domin murnar bikin Kirsimeti. ...
Masu garkuwa da mutanen na name a biya su Naira miliyan 1.5 kowanne daga cikin mutane 28 da ke hannunsu. ...
A ɗaya ɓangaren kuma, Fadar Shugaban Ƙasa ta yi nuni da cewa abin da aka yi gyara ne na fasaha da tsari, ba sauya ma’anar doka ba. ...