Headlines

Hatsarin mota ya ci mutum 9 a Gombe — FRSC

Hatsarin mota ya ci mutum 9 a Gombe — FRSC

Kwamandan Hukumar FRSC reshen Jihar Gombe, Samson Kaura, ya ce hatsarin ya rutsa da mutane 18, inda biyar suka jikkata, huɗu kuma suka tsira ba tare d ...

’Yan sanda sun ƙarfafa yaƙi da ƙungiyoyin asiri da shaye-shaye a Gombe

’Yan sanda sun ƙarfafa yaƙi da ƙungiyoyin asiri da shaye-shaye a Gombe

Mambobin Kwamitin Hulɗar ’Yan Sanda da Al’umma (PCRC), ƙungiyoyin matasa da shugabannin al’umma, sun shiga tituna suna wayar da kan jama’a kan illolin ...

Gwamnatin Tarayya ta ayyana masu garkuwa da mutane a matsayin ’yan ta’adda

Gwamnatin Tarayya ta ayyana masu garkuwa da mutane a matsayin ’yan ta’adda

Mohammed Idris ya bayya cewa wannan mataki ya kawo ƙarshen rudani kan matsayin irin waɗannan laifuka ...

Gwamnati ta wajabta gwajin miyagun kwayoyi kafin daukar ma’aikata

Gwamnati ta wajabta gwajin miyagun kwayoyi kafin daukar ma’aikata

An umarci shugabannin ma’aikatu, hukumomi da sassan gwamnati su yi aiki tare da Hukumar NDLEA wajen gudanar da gwaje-gwajen bisa ka’idoji da aka kafa ...

’Yar shekara 27 ta zama Gwarzuwar Daliban Likitanci a Jami’ar UDUS

’Yar shekara 27 ta zama Gwarzuwar Daliban Likitanci a Jami’ar UDUS

Dakta Maimunat Suleimana matsayin ɗaliba mafi ƙwazo daga cikin sabbin likitoci 122 da jami’ar ta yaye a bana, wanda shi ne mafi yawan adadi a ta ...