’Yan bindiga sun kashe mutum 4 sun sace 10 a Zamfara
“An kira salla a masallatai domin sanar da jama’a su fito da makamai su kare kansu, kuma jama’a sun amsa kiran.” ...
“An kira salla a masallatai domin sanar da jama’a su fito da makamai su kare kansu, kuma jama’a sun amsa kiran.” ...
Sojojin sun kama wani fitaccen shugaban ’yan bindiga da ya daɗe yana addabar al’ummomi da matafiya a kan hanyar Binuwai zuwa Taraba. ...
Jam’iyyar NNPP ta sake zaɓen shugabanta na ƙasa, Ajuji Ahmed, tare da sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa ...
Hukumar Kare Gasa da Masu Amfani da Kaya ta Ƙasa (FCCPC) ta gargaɗi direbobi da kamfanonin sufuri cewa za ta hukunta duk wani karin kuɗi na zalunci ko ...
Sojoji sun biya diyya ga waɗanda harin jirgin yaƙi ya shafa a Sakkwato ...