Headlines

Dalilin da ba zan tsoma baki kan rikicin Masarautar Kano ba — Shekarau

Dalilin da ba zan tsoma baki kan rikicin Masarautar Kano ba — Shekarau

A ranar da maganar ta kai ga zuwa kotu, na ce ba zan yi magana ba ko tsoma baki a cikinta ba. ...

Mace mai nauyin kilogiram 25 kacal tana ƙoƙarin rage ƙiba

Mace mai nauyin kilogiram 25 kacal tana ƙoƙarin rage ƙiba

Matashiyar ba ta damu da suka da cece-kucen da mutane ke yi a kanta a kafafen sada zumunta ba. ...

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram 12 a Borno

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram 12 a Borno

Sojojin sun kuɓutar da wasu mutane 16 waɗanda suka haɗa da mace ɗaya da yara 15. ...

Hotunan yadda aka gudanar da addu’o’i kan matsin rayuwa a Kano

Hotunan yadda aka gudanar da addu’o’i kan matsin rayuwa a Kano

An gudanar da addu’o’in duk da kiran a dakata saboda dalilai na tsaro. ...

Poland ta roƙi Nijeriya ta saki ’yan ƙasarta da suka ɗaga tutar Rasha yayin zanga-zanga

Poland ta roƙi Nijeriya ta saki ’yan ƙasarta da suka ɗaga tutar Rasha yayin zanga-zanga

Wisniewski ya ce bai yarda daliban sun ɗaga tutocin kasar Rasha ba. ...