Headlines

Poland ta roƙi Nijeriya ta saki ’yan ƙasarta da suka ɗaga tutar Rasha yayin zanga-zanga

Poland ta roƙi Nijeriya ta saki ’yan ƙasarta da suka ɗaga tutar Rasha yayin zanga-zanga

Wisniewski ya ce bai yarda daliban sun ɗaga tutocin kasar Rasha ba. ...

Isra’ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 100 a wata makaranta a Gaza

Isra’ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 100 a wata makaranta a Gaza

Rundunar sojin Isra’ila ta ce ba da gan-gan ta kai wannan hari ba. ...

Ta sa wa mijinta guba saboda ƙin taya ta murnar zagayowar ranar haihuwarta

Ta sa wa mijinta guba saboda ƙin taya ta murnar zagayowar ranar haihuwarta

Ya yi mamakin ganin matarsa tana zuba maganin kashe ciyawa a cikin lemonsa ...

Diloli sun karya farashin fulawa a Kano

Diloli sun karya farashin fulawa a Kano

Za mu rika sayar wa masu burodi fulawa kai tsaye ta hannun kungiyoyinsu. ...

NSCDC ta kama mutum 4 kan zargin fataucin yara a Oyo

NSCDC ta kama mutum 4 kan zargin fataucin yara a Oyo

An ceto mutane tara da suka haɗa da ƙananan yara biyu a wani otal da ke Apete a birnin Ibadan. ...