Headlines

Malamai sun fara yajin aiki a Ebonyi

Malamai sun fara yajin aiki a Ebonyi

Yankunan da yajin akin ya shafa sun haɗa da: Ebonyi, Edda, Ezza South, Ezza North, Ivo, Ishielu da Ƙaramar Hukumar Ohaukwu. ...

Mutuwar Almajirai: Tinubu ya buƙaci a samar da matakan kare ɗalibai

Mutuwar Almajirai: Tinubu ya buƙaci a samar da matakan kare ɗalibai

Aƙalla almajirai 17 ne suka rasu, yayin da wasu bakwai suka jikkata a gobarar. ...

Allah Ya yi wa Sheikh Ishaq Yunus rasuwa

Allah Ya yi wa Sheikh Ishaq Yunus rasuwa

Malamin ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya. ...

An tsinci gawar Ɗan Majalisar da aka yi garkuwa a jajibirin Kirsimeti

An tsinci gawar Ɗan Majalisar da aka yi garkuwa a jajibirin Kirsimeti

An gano gawar Azuka da aka sace a jajibirin Kirsimeti a shekarar 2024 a kan gadar 2nd Niger Bridge, a cikin Anambra, ranar Alhamis. ...

Tinubu ya yi sauye-sauye a Jami’ar Abuja

Tinubu ya yi sauye-sauye a Jami’ar Abuja

A baya naɗin Aisha ya janyo ce-ce-ku-ce, inda wasu ke ganin ba ta cancanci riƙe muƙamin ba. ...