Headlines

NNPCL na neman Gwamnati ta biya shi bashin tiriliyan 4.71 na shigo da man fetur

NNPCL na neman Gwamnati ta biya shi bashin tiriliyan 4.71 na shigo da man fetur

Kamfanin NNPCL ne neman Gwamnatin Tarayya ta biya shi bashin Naira tiriliyan 4.71 na kudaden man fetur da ya shigo da shi daga kasashen waje ...

Za mu biya Julius Berger N280bn don kammalan titin Abuja zuwa Kano —Minsita

Za mu biya Julius Berger N280bn don kammalan titin Abuja zuwa Kano —Minsita

A kowane wata za a biya kamfanin Julius Berger Naira biliyan 20 har na tsawon watanni 14 ...

A takarda kawai aka ba mu shinkafar tallafin Tinubu —Gwamnatin Gombe

A takarda kawai aka ba mu shinkafar tallafin Tinubu —Gwamnatin Gombe

Gwamnatin Gombe ta ƙaryata iƙirarin ministan yaɗa labarai na cewa an ba ta tireloli cike da shinkafar tallafin Tunubu domin raba wa talakawan jihar ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Siyan Hannun Jari A Banki

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Siyan Hannun Jari A Banki

A ’yan kwanakin nan bankuna da kansu suke neman mutane su zo don sayen hannun jari ko da kuɗi ƙalilan ne. ...

Mai shekara 103 ta ƙi aure tana jiran saurayinta

Mai shekara 103 ta ƙi aure tana jiran saurayinta

Wata rana John ya samu kira na gaggawa kan ya koma garinsu, ya tafi bai yi bankwana ba, sai na ji baƙin ciki ya kama ni. ...