Headlines

Mutum 5 sun mutu wasu sun ɓace a kifewar kwale-kwale a Jigawa

Mutum 5 sun mutu wasu sun ɓace a kifewar kwale-kwale a Jigawa

Kwale-kwalen ɗauke da fasinjoji 20 ya kife a Kogin Gamoda da ke kusa da ƙauyen Nahuce. ...

Pepe ya yi ritaya daga tamaula 

Pepe ya yi ritaya daga tamaula 

Cristiano Ronaldo, ya yi wa Pepe godiya a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Instagram. ...

Ba mu da hannu a samamen da aka kai hedikwatar NLC — DSS

Ba mu da hannu a samamen da aka kai hedikwatar NLC — DSS

Lamarin ya faru ne yayin da ake ci gaba da zanga-zangar tsadar rayuwa. ...

An tsinci gawar shahararren ɗan daudu a Abuja

An tsinci gawar shahararren ɗan daudu a Abuja

Da alama an ji wa Area Mama rauni a fuskarsa yayin da aka samu kayansa duk a watse a gefensa. ...

Mun dakatar da jami’inmu kan zargin roƙon kuɗi — NIS

Mun dakatar da jami’inmu kan zargin roƙon kuɗi — NIS

An dakatar da jami’in da ake magana a kai ba tare da wani ɓata lokaci ba har sai an samu sakamako na ladabtarwa. ...