Headlines

Mun dakatar da jami’inmu kan zargin roƙon kuɗi — NIS

Mun dakatar da jami’inmu kan zargin roƙon kuɗi — NIS

An dakatar da jami’in da ake magana a kai ba tare da wani ɓata lokaci ba har sai an samu sakamako na ladabtarwa. ...

A yi addu’o’i kan halin da Nijeriya take ciki — MURIC

A yi addu’o’i kan halin da Nijeriya take ciki — MURIC

MURIC ta bukaci limamai da su jagoranci mabiya a masallatansu a gobe Juma’a. ...

An ƙara sassauta dokar hana fita a Jos

An ƙara sassauta dokar hana fita a Jos

Yanzu za a daina fita daga karfe 12 na rana zuwa 6 na yamma ...

Baƙuwar cuta ta kashe ƙananan yara 5 a Nasarawa

Baƙuwar cuta ta kashe ƙananan yara 5 a Nasarawa

Kananan yara biyar sun rasu cikin kasa da awa 24 sakamakon wata bakuwar cuta a Karamar Hukumar Obi da ke Jihar Nasarawa ...

An kashe rai an harbi wasu 6 a rikicin sojoji da matasa a Bauchi

An kashe rai an harbi wasu 6 a rikicin sojoji da matasa a Bauchi

An ji wa mutane shida raunukan harbi an ƙone fadar hakimin garin Lere a rikicin ...