Zargin Dangote: Za mu binciki Shugaban NMDPRA — ICPC
Hukumar ICPC ta ce za ta fara bincike nan take kan zargin rashawa da ake yi wa Shugaban Hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed ...
Hukumar ICPC ta ce za ta fara bincike nan take kan zargin rashawa da ake yi wa Shugaban Hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed ...
“An kula da marasa lafiyar a Gombe, amma asalin zazzabin daga Taraba ya fito. An mayar da lambar EPID zuwa Jihar Taraba,” in ji shi. ...
Tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya dakatar da shirinsa na kafa rundunar Hisbah mai zaman kanta a jihar. ...
Rahotanni sun ce yarinyar ta rasu ne sakamakon wata cuta da ba a bayyana ba, bayan sun shafe sama da watanni biyu a hannun ’yan ta’adda. ...
Dangote ya bukaci a binciki Babban Daraktan NMDPRA, Injiniya Farouk Ahmed, inda ya yi ikirarin cewa an bayar da lasisin shigo da kusan lita biliyan 7. ...