Headlines

Kasuwar Katakon Gombe ta yi gobara na 2 cikin wata ɗaya

Kasuwar Katakon Gombe ta yi gobara na 2 cikin wata ɗaya

Kasuwar Katako ta Gombe ta sake yin mummunar gobara, a karo na biyu cikin wata guda. ...

Buhari ya yarda cewa ina neman kashe shi —Aisha

Buhari ya yarda cewa ina neman kashe shi —Aisha

Aisha ta bayyana cewa rashin yardar ta kai matsayin da har Buhari yakan kulle kansa a daki tare da kin cin abinci. ...

Za mu ci gaba da kamen motoci masu gilashi mai duhu —’Yan sanda

Za mu ci gaba da kamen motoci masu gilashi mai duhu —’Yan sanda

IGP Egbetokun ya jaddada cewa babu wata kotu da ta hana aiwatar da tsarin, wanda za a fara daga ranar 2 ga Janairu, 2026 ...

Kotu ta ɗaure wani mutum shekara 5 kan yunƙurin fyaɗe

Kotu ta ɗaure wani mutum shekara 5 kan yunƙurin fyaɗe

Wata Babbar Kotun Jihar Kebbi ta yanke wa Ibrahim mutumin hukuncin ɗaurin shekara biyar a gidan yari kan yunƙurin fyade ga wata yarinya ’yar shekara 1 ...

NAJERIYA A YAU: Ce-ce Ku-ce Da Ya Dabaibaye Dauke Shalkwatar Bankin Masana’antu Zuwa Legas

NAJERIYA A YAU: Ce-ce Ku-ce Da Ya Dabaibaye Dauke Shalkwatar Bankin Masana’antu Zuwa Legas

Irin takaddamar da ta kaure tsakanin wadanda ke goyon bayan dauke shalkwatar bankin masana’antu da wadanda ke ganin hakan na da wata illa. ...