Headlines

Mun dakatar da harin da muke shirin kai wa Iran —Trump

Mun dakatar da harin da muke shirin kai wa Iran —Trump

Matakin na zuwa ne yayin da rikici tsakanin Iran da Amurka ke ci gaba da tayar da hankula a yankin Gabas ta Tsakiya. ...

Ragunan layya sun yi tashin gwauron zabo a Abuja

Ragunan layya sun yi tashin gwauron zabo a Abuja

Mutane da yawa na zuwa su tambayi farashi, amma su tafi ba tare da sun saya ba. ...

Sanata Goje ya sha kaye a zaben fid-da-gwanin Gomhe Ta Tsakiya

Sanata Goje ya sha kaye a zaben fid-da-gwanin Gomhe Ta Tsakiya

Sanata Goje ya wakilci yankin tun daga shekarar 2011, bayan kammala wa’adi biyu da ya yi a matsayin gwamnan Jihar Gombe. ...

Hayar gida a Manhattan ta haura Naira miliyan 6.9 a wata

Hayar gida a Manhattan ta haura Naira miliyan 6.9 a wata

Kamfanin dillancin gidaje na Corcoran Group ya ce matsakaicin kuɗin haya ya kai dala 5,099 — kwatankwacin naira miliyan 6.9 a kuɗin Najeriya. ...

Kwankwaso ya ja girmansa ko na fara mayar da martani — Abba Kabir Yusuf

Kwankwaso ya ja girmansa ko na fara mayar da martani — Abba Kabir Yusuf

Muna roƙon ’yan Kwankwasiyya da su daina furta kalaman da za su iya jawo tonan asiri. ...