An fara biyan dalibai kuɗin tallafin karatu
Nan da makonni biyu za a kammala biyan daliban wasu manyan makarantu 55 ...
Nan da makonni biyu za a kammala biyan daliban wasu manyan makarantu 55 ...
Yayar matsahin ta ce, “Zanga-zanga kawai suke yi, amma aka ce ’yan daba ne [aka bude musu wuta]. Shin talaka ba shi da ’yancin neman haƙƙinsa ne?” ...
An yi wannan aika-aika ne a rana ta biyar ta zanga-zangar tsadar rayuwa, lamarin da ya kai ga sanya dokar hana zirga-zirga tsawon sa’a 24 ...
An kwantar da ’yan sandan da aka jikkata a zanga-zangar a asibitin gidan gwamnati ...
Masu sana’o’i na ci gaba da korafin yadda hakan ke durkusar da sana’o’insu. ...